screenshot_2016-03-01-02-00-11-1.pngTo pay our final tribute to the one (Aisha Dan Kano)that has given us endless witty, funny and of course, stunning lines and phrases we cannot stop quoting with family and friends, I have come up with a selection of some of her popular dialogues we cannot forget. It is not only what she says but also how she says it that always leaves people
wondering; where did this woman got all these lines from? “Baiwa ce” was what she answered when asked in an interview with Arewa24.

Below we remember some of her iconic dialogues……..

 

“Au kina ‘yar Hausawa kice baki san muciya ba? toh tashi ki fita idan ma rainon conflakes ce ke kije jici tuwo ko kyayi gwabi-gwabi…”

“Mu macizai ne da zamu dinga shiga rami daya dake hajiya?”

“Me za’ai da talaka? Talaka ga hassada, dayaga babbar mota zaice
‘Allahumma arzuqni'”

“Sannu Kwinsin wensi, ‘yar gidan sarki mosin Toyin”

“Farar Mace alkyabbar mata! Farar mace lantarkin gida!!Cikakkiyar mace kenan. Auto. Power siteri. Typing glass. Shekzobarta neat”

“Zansa a rubuta miki suratul yusufa da zuma farar saka, kibi ta kansakali, ki haura harta gadon kaya, ki rataya jaka ki tafi kina yada hannu, muga yadda taurarinki zasu haska”

“Wannan sabuwace ko injin dinta ba’a taba yankawa ba.”

“Sannu tsohon munafiki! Al-gada minal gada ahlil birrah!”

“Namiji!Namiji hankaka!! Gabansa fari bayansa baki. Aini ko a hadisin maza, da nazo kan Ahmad, to karatuna ya kwance.”

“Ana hijira domin Allah zakayi dan mace? Lah! Dankwali yaja hula!!”

“Namiji bashi da tabbas kamar service din waya. Yanzu zaki kira kiji available, yanzu zakiji not available, yanzu kiji kiji try again later.’

“Ka shiga ramin karza ka shafo mana kamaya, sai kuzo duk mu tafi laboratory likita yayi ta gwadamu kamar yadin dinki”

“Wannan santala santalan matan dana ajiye, ai daganin su kasan nine da Najeriya”

Villa gidan Baba Buhari! Ya Allah ka tabbatar mana da wannan canji. Ai baba Buhari yace za’a samu canji, gidan aure ma zai gyaru. Mazajenmu duk abinda muka fada musu, ba musu.

…. Unfortunately, she died before seeing much of the change. May Allah forgive her sins, make Jannatul Firdausi her final destination, and give her family the fortitude to bear the loss.

 

Written By: Hafsah Muhammad Lalo

Twitter: @GrtSunnist

 

 

 

 

 

Advertisements

One thought on “Epic Dialogues That Made Aisha Dan Kano an Icon in Kannywood

  1. Ameeen… Wallahi datz what I love special about her; the way she expresses funny proverbs and idioms. Allah mata rahama

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s